ALLAH DAYA GARI BANBAN: Makomar Baki Masu Neman Mafaka A Kasashen Turai, Yuli 09, 2024

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne akan kiran masana ga shugabanin Afirka na cewa da su dauki darasi daga zaben Burtaniya ta hanyar inganta zabe da shugabanci nagari da zai hana kaurar jama’a zuwa kasashen da kullum suke rayuwa cikin fargabar za a tasa keyarsu gida

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Makomar Baki Masu Neman Mafaka A Kasashen Turai, Yuli 09, 2024