ALLAH DAYA GARI BANBAN: Kalubalen Da Musulmai Ke Fuskanta Lokacin Watan Ramadan A Turai, Maris 13, 2024

Ramatu Garba

BONN, GERMANY - A shirin na wannan makon mun duba yadda yanayin rayuwar Turai ke tilastawa Musulmai da dama hada aikin karfi da azumi da kuma yadda a wasu kasashen na Turai Musulmai ke more ibada cikin jin dadi da walwala.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Kalubalen Da Musulmai Suke Fuskanta Lokacin Watan Ramadan A Turai, Maris 13, 2024.mp3