ALLAH DAYA GARI BANBAN: Hanyoyin Zuwa Turai Karatu Ko Aiki, Yuni 18, 2024

Ramatu Garba

A shirin Allah Daya Gari Banban na wannan makon mun tattauna ne da masana a game da hanyoyin zuwa Turai karatu ko aiki, da kuma samun cin gajiyar visar aiki ta Jamus

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Hanyoyin Zuwa Turai Karatu Ko Aiki, Yuni 18, 2024.mp3