BONN, GERMANY - A shirin na wannan makon mun tattauna ne da wani ‘dan Najeriya, Bahaushe da ke da burin yada al’adun Hausa a Turai ta hanyar amfani da waka, rawa da kuma irin kidan Hausa.
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ALLAH DAYA GARI BANBAN: Bahaushe Mai Yada Al’adu Ta Hanyar Wake A Turai, Afrilu 02, 2024.mp3