ALLAH DAYA GARI BANBAN: Alfanu Da Kalubalen Da Dalibai Ke Fuskanta A Turai, Maris 19, 2024

Ramatu Garba

BONN, GERMANY - A shirin na wannan makon mun yada zango ne a birnin Paris na kasar Faransa inda muka ji ire-iren kalubalen da dalibai da ke zuwa karatu daga kasashe masu tasowa kamar Najeriya da Nijar ke fuskanta, da kuma alfanun da ke tattare da karatu a Turai da kuma abin da mai burin son zuwa Turan karatun ya kamata ya sani.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Amfanu, Kalubalen Da Dalibai Masu Zuwa Turai Karatu Ke Fuskanta, Maris 19, 2024