ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda ‘Yan Uwa Ke Facaka Da Dukiyar ‘Yan Afirka Mazauna Turai Oktoba 08, 2024

  • VOA Hausa

Ramatu Garba

A shirin na wannan makon za a ji yadda ’yan Afirka da ke zaune a ƙasashen ƙetare sun zama masu ba da gudumowa ga ci-gaban tattalin arzikin kasashensu. 

Amma yayin da suke wahalar neman kuɗi, suna fuskantar babban kalubale daga ‘yan uwa a gida da suke zargin na almubazzaranci ko facaka da dukiyarsu.

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda ‘Yan Uwa Ke Facaka Da Dukiyar ‘Yan Afirka Mazauna Turai