WASHINGTON, D. C. —
A shirin Allah Daya na wannan makon ‘yan Ghana mazauna kasashen ketare sun ce, su ne suke bunkasa tattalin arzikin kasar amma kuma an hana su damar yin zabe daga waje.
Sun ce suna son komawa gida don gina kasa, amma matsalar rashawa ta zame musu karfin kafa.
Your browser doesn’t support HTML5