ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Fara Hawan Sallar Idi A Masarautar Hausawa Ta Turai, Yuli 23, 2024

Ramatu Garba

A cikin shirin Allah Daya na wannan makon, mun duba batun wasu Hausawa da aka bai wa sarautar gargajiya a masarautar Hausawan Turai sun kuduri anniyar yada al’adun Hausa a duk fadin Turai, da kuma gudanar da hawa a duk lokacin bukukuwan da ake yin sun a kasar Hausa tare da sanya tufafin gargajiya.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Fara Hawan Sallar Idi A Masarautar Hausawa Ta Turai, Yuli 23, 2024