WASHINGTON, DC —
Idan kuna biye da shirin, makon da ya gabata muka gabatar maku da daya daga cikin misalan keta hakkin kananan yara da kasashen duniya suka amince zasu dauki matakin karewa, inda a jihar Plateau aka kona wadansu kananan yara bisa zargin maitanci.
Shirin Domin Iyali, ya yi hira da Jeniffer Yerima shugabar kungiyar 'yan jaridu mata reshen jihar Plato , da kuma ta kuma Kachallom Tashio lauya dake bin diddigin wannan batu wadanda suka bayyana yadda suka fara samun labarin da kuma matakan da suke dauka na shawo kan irin wannan matsalar.
Saurari cikakken shirin domin karin bayani.
Your browser doesn’t support HTML5