1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo
2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi
3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda.
4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen faya fayen wasannin bidiyo kamar Messi.
5. A 2015, Messi ya zama dan wasa daya tilo da ya ci kwallo a gasanni bakwai a shekarar wasa.
Abubuwan Bajinta Biyar Da Har Yanzu Lionel Messi Ke Zarra Kai
Your browser doesn’t support HTML5
1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo
2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi
3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda.
4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen...