Abin Da 'Yan Najeriya Ke Cewa Kan Sabon Kudin E-Naira

Your browser doesn’t support HTML5

A baya-bayan nan ne gwamnatin Najeriya ta kaddamar da sabon nau’in kudin kasar na intanet, wato eNaira, wanda ta ce zai saukake harkokin hada-hadar kudi ga mutane.
A baya-bayan nan ne gwamnatin Najeriya ta kaddamar da sabon nau’in kudin kasar na intanet, wato eNaira, wanda ta ce zai saukake harkokin hada-hadar kudi ga mutane. Sai dai da dama daga cikin jama’ar kasar sun ce ba su fahimci yadda sabon tsarin kudin ya ke ba, balle su rungume shi. Iliyasu Kasimu ya aiko mana da rahoton daga Jos.