Abin Da Mazaunin Maradi Ke Cewa Dangane Da Dage Takunkumin ECOWAS A Nijar.

Your browser doesn’t support HTML5

Bayan sanarwar dage takunkumin na ECOWAS, mutane a Nijar sun yi ta murna, inda suke fatan kunci da suka shiga a dalilin takunkumin, zai zo karshe. Yusuf Abdullahi ya aiko mana da wannan rahoto game da abin da wasu ke cewa a Maradi, dake da iyaka da Najeriya.