VOA60 DUNIYA: A Sakonsa Na Bikin Kirsimeti, Paparoma Francis Ya Yi Kiran Zaman Lafiya a Kudus

Your browser doesn’t support HTML5

A sakonsa na bikin Kirsimeti da ake kira “Urbi et Orbi”, Paparoma Francis ya yi kiran zaman lafiya a Kudus tare da mutunta juna a yankin tekun Korea.