VOA60 Duniya: A Pakistan An Yi Jana'izar Wata Daliba Da Aka Bindige A Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Pakistan: An yi jana’izar wata daliba daga Pakistan da ke karatu a Amurka karkashin shirin musayar dalibai wadda aka bindige makon da ya gabata a harin a makarantar da take.