VOA60 AFIRKA: A Kasar Somaliya Dubban Mutane Sun Yi Zanga zanga A Birnin Mogadishu

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Somaliya dubban mutane ne suka yi zanga zanga a babban birnin kasar wato Mogadishu suna Allah waddai akan wadanda suka kai harin bam da ya kashe akalla mutane 300 da kuma jikkata wasu fiye da 400.