VOA60 Duniya: A Kasar Faransa An Kama Wani Dan Kasar Afghnisatan Da Ake Zargi Da Laifin Yunkurin Kisan Kai Da Kuma Raunata Wasu Mutane 7

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Faransa an kama wani dan kasar Afghnisatan da ake zargi da laifin yunkurin kisan kai da kuma raunata wasu mutane 7 bayanda ya kai musu hari da wuka a kusa da wani gidan sinima dake a tsakiyar Faransa.