VOA60 DUNIYA: Wutar Daji Ta Kashe Mutane 31 A Jihar California

Your browser doesn’t support HTML5

A Amurka ma’aikatan kashe gobara a jihar California na ci gaba da yakar wutar daji da ta kashe akalla mutane 31 inda wasu darurawan jama'a kuma suka bace a tsakiyar gonaki dake tsakiyar yankin.