VOA60 Duniya: A Japan A Yau Litini Mutune Biyar Suka Ji Raunuka Bayan Wata Girgizar Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

A Japan A yau litini mutane biyar suka ji raunuka bayan wata girgizar kasa da karfin ta yakai 6.1 a ma’uani, wadda ta ratsa kilomita 12 na karkashin kasa a kusa da Oda.