A DAWO LAFIYA: Matsalolin Rashin Kula Da Harkar Sufuri A Najeriya, Agusta 19, 2023

Baba Yakubu Makeri

WASHINGTON, D. C. - A shirin ADL na wannan makon mun yi tattaki ne zuwa wata cibiya da aka dora mata alhakin horar da harkar sufuri a Najeriya dake garin Zaria. A cikin hikimar magabata sun fahimci cewa rashin kula da harkar sufuri na haddasa kalubaloli da dama da ka iya kai ga asarar rayuka da samun raunuka da ma matsalolin da suka shafi tattalin arziki da kiwon lafiya.

Saurari cikakken shirin da Baba Yakubu Makeri ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

A DAWO LAFIYA: Matsalolin Rashin Kula Da Harkar Sufuri A Najeriya, Agusta 19, 2023.mp3