A Daina Shan Kwaya: A Ci Gaba Da Hira Da Kungiyoyiin Biyu Za Mu Ji Wadanda Ke Basu Hadin Guiwa Da Kuma Burin Kungiyoyin

Shirin A Daina Shan Kwaya

A cikin shirin wannan makon za mu ci gaba da hira da kungiyoyiin Young Ambassadors da na Nigerian Northern Women Initiative, za ku ji wadanda ke basu hadin guiwa da kuma burin kungiyoyin a yaki da shaye-shayen miyagun kwayoyi

Your browser doesn’t support HTML5

A Ci Gaba Da Hira Da Kungiyoyiin Biyu Za Mu Ji Wadanda Ke Basu Hadin Guiwa Da Kuma Burin Kungiyoyin A Yaki Da Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi