LAFIYARMU: Sama Da Maza Miliyan 300 Na Fama Da Matsalar Rashin Karfin Gaban Maza
Your browser doesn’t support HTML5
A cewar wani bincike Erectal Dysfunction matsalar mutuwa ko rashin karfin gaba ga maza, matsalace da maza sama da miliyan 300 ke fama da ita.