A BARI YA HUCE: Labarin Wani Dan Kasar Brazil Da Ake Tsare Da Shi A Gidan Yari A Nan Amurka Bisa Zargin Kashe Matarsa - Satumba 16, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin A Bari Ya Huce na wannan mako ya bada labarin wani dan kasar Brazil da ake tsare da shi a gidan yari a nan Amurka bisa zargin kashe matarsa, wanda ya gudu daga gidan yari amma aka kamo shi bayan makwanni biyu ana farautarsa a wani yanayi mai ban al’ajabi.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE