Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Ya Yi Kacici-Kacici, Shin Wa Ya fi Wauta A Cikin Mutane 10 Da Kowanen Su Ya Tafka Sakarci - Agusta 26, 2023


Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu
Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin na wannan makon, ya bada labarin wasu mutane goma da kowanen su ya tafka shashanci, inda muka tambaya, shin wa ya fi wauta a cikin wadannan mutane 10 da kusan dukkan su 'yan arewacin Najeriya ne.

Saurari cikakken shirin:

 A BARI YA HUCE
please wait

No media source currently available

0:00 0:24:28 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG