A BARI YA HUCE: Labarin Talaka Da Ya Auri 'Yar Attajiri- Satumba, 09, 2020

Alheri Grace Abdu

A wannan makon shirin A Bari Ya Huce ya bada labarin wani talaka da ya auri 'yar attajiri, bayan dan lokaci ya sami kanshi a cikin tsaka mai wuya inda aka bashi zabi biyu ko dai ya ceci ran amaryarsa ko kuma na surukin.

Saurari shirin ka ji cikakken labarin

Your browser doesn’t support HTML5

A BARI YA HUCE: Labarin Talaka da ya auri 'yar attajiri-28:00"