A BARI YA HUCE: Labarin Likita Da Talaka Da Yunwa Ta Kada - Satumba 9, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

Shirin na wannan makon labarin wani likita da kuma wani talaka ne da yunwa ta kada su.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ABARI YA HUCE: Labarin Likita da Talaka da yunwa ta kada.m4a