A BARI YA HUCE: Hira da Sonikman Kashi Na Biyu-Yuli, 24, 2021

Alheri Grace Abdu

Wannan shirin na dauke da kashi na biyu na hira da fitaccen mawakin Hausa da aka fi sani da Sonicman. Mun kuma bada labarin wani barawon jakka da aka kai caji ofis ya ki magana da sunan ya kurmance.

Saurari cikakken shirin ka sha dariya:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Hira da Sonicman-24: 00"