A Bara Mutane 71 Sun Mutu A Ambaliyar Ruwa A Sama Da Kauyuka Da Garuruwa 700 A Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu daga cikin mutanen da aka kwashe daga yankunansu saboda matsalar ambaliyar ruwa a bara, sun yi barazanar komawa wuraren masu hadari, gabanin kankamar damunar bana.