Washington, DC. —
Shirin Manuniya na wannan mako ya jiyo ra'ayoyin 'yan-kasahen Afurika kan sabon Shugaban kasar Amurka da kuma maganar Noma da man Fetur a Najeriya.
A latsa nan domin sauraron sautin shirin, tare da Isah Lawal Ikarah:
Your browser doesn’t support HTML5