MANUIYA - Shan Rantsuwar Kama Aikin Donald Trump A Wa'adi Na 2 - Janairu 16, 2025.

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan shirin rantsar da shugaba Donald Trump a matsayin shugaban Kasa karo na biyu da kuma rigimar Kasafin kudi a majalisun Najeriya.

A saurari sautin shirin tare da Isa Lawal Ikarah:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 204.mp3