TSAKA MAI WUYA: Tattaunawa Kan Rikicin Cikin Gida Na Jam'iyyar PDP Da Ya Ki Ci Ya Ki Cinyewa: Janairu, 14, 2025

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon zai tattauna rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP. Rikicin cikin gida na ci gaba da dabaibaye babbar jamiyyar adawa ta PDP a Najeriya, Shin me ya sa rikicin ya ki ci ya ki cinyewa?

Saurari cikakken Shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Tattaunawa Kan Rikici Cikin Gida Na Jam'iyyar PDP Da Ya Ki Ci Ya Ki Cinyewa: Junairu, 14, 2025