WASHINGTON, DC —
Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon zai tattauna sabuwa alkiblar gwamnatin mulkin sojin Nijar ta bangaren difilomasiyya da tattalin arziki.
Shin ko wanne dalili ne ya sa gwamnatin mulkin sojin Nijar, karsashin shugabancin Abdourahamane Tchiani, ta ke juya bayanta ga kasashen yammacin Turai zuwa na gabashi? wane amfani Nijar za ta samu daga Rasha da China idan aka kwatanta da wanda ta samu daga kasashen yammacin Turai?
Saurari cikakken Shirin:
Dandalin Mu Tattauna