MANUNIYA - TATTAUNAWA AKAN MATSALAR TSARO DA KUMA KUDURIN DOKAR HARAJI A NAJERIYA - Jan 09, 2025.

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne a kan matsalar tsaro da kuma kudurin dokar haraji a Najeriya.

A latsa nan domin sauraron sautin shirin tare da Isah Lawal Ikarah:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA EPISODE 203.mp3