A DAWO LAFIYA: Majalisar Dinkin Duniya Ta Dauki Matakan Kiyaye Aukuwar Hadurra A Duniya, Janairu 04, 2025

Baba Makeri

Yayin da kiyasi ya nuna mutum miliyan daya ke mutuwa a hadurra a sassan duniya, Majalisar Dinkin Duniya ta dauki matakan kare aukuwar su inda ta hada kai da masu ruwa da tsaki a harkar.

Saurari cikakken shirin tare da Baba Yakubu Makeri:

Your browser doesn’t support HTML5

A DAWO LAFIYA: Majalisar Dinkin Duniya Ta Dauki Matakan Kiyaye Aukuwar Hadurra A Duniya, Janairu 04, 2025.mp3