AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Tsohon Shugaban Hezbollah Hassan Nasarallah, Disamba 21, 2024

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K. Garba

Shirin Amsoshin Tambayoyinku na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tarihin tsohon shugaban kungiyar Hezbollah, Hassan Nasrallah, da ake zargin Isra'ila ta halaka.

A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Tsohon Shugaban Hezbollah Hassan Nasarallah, Disamba 21, 2024.mp3