Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Mene Ne Bambancin Shugaban Kasa Da Firaminista (i)?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Bambancin tsarin Shugaban Kasa da Firaminista abu ne da ya shige ma mutane da dama duhu. Don haka amsar wannan tambayar za ta amfani masu sauraronmu da dama.

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku:

Tamabaya

Assalamu alaikum VOA Hausa. Don Allah ku ba ni haske dangane da tsarin mulkin Shugaban kasa da na Firaminista. Wanne ne daga cikin su biyun zai fi amfanar talaka?

Mai Tambaya: Malam Malami Kura Garin Sarkin Noma Jahar Yobe, Najeriya.

Amsa

Idan mai tambayar da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga kashi na farko na amsar da wakilin Muryar Amurka a shiyyar Adamawa da Taraba, Muhammad Salisu Lado, da ya samo daga Dakta Mahadi Abba, malami a Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola Jahar Adamawa Najeriya.

A sha bayani lafiya:

09-14-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Shugaban Kasa da Firaminista .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:53 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG