Abuja —
A Wannan shiri za a ji manyan baki, Masanin tattalin arziki Yusha'u Aliyu, da dan Majalisar Wakilai Abubakar Yahaya Kusada da Alhaji Musa Abubakar Dan Malikin Kebbi suna bayani kan maudu'inmu da ke bayani kan dalilan da ya sa Najeriya ba za ta iya rayuwa babu cin bashi ba har zuwa wani lokaci nan gaba, duk da cewa wani a cikin su ya bayyana takaicinsa kan haka. A yi sauraro lafiya.
Your browser doesn’t support HTML5