Abuja, Najeriya —
A wannan makon, shirin mahalartaMohammad Bashir Ladan, ya ci gaba da tattaunawa da 'yan siyasa da matasa da wasu daga bangaren Gwamnati, akan irin nasarar da aka samu a karkashin mulkin dimokradiya a kasar Kamaru. Matasan sun kuma baiyana ra'ayin su kan irin rawar da suka taka a kasar inda har suka baiyana damuwar su kan yadda cin hanci da rashawa yayi wa kasar katutu kuma suke dangana shi da mulkin dimokradiya.
A latsa nan a saurari shirin tare da Madina Dauda: