WASHINGTON, DC. —
Wannan makon shirin ya ci gaba da tattaunawa da Issah Ali shugaban kungiyar VAALD mai ffutukar kare hadura a Accra aban birnin kasar Ghana akan matakan da suka kawo saukin yawan hadura a lokacin bukukuwan Krismeti da bukukuwan sabuwar shekara meladiyya, wanda ya ce an yi aiki tukuru da ya kai ga cimma nasarar da aka samu.
A latsa nan don a saurari shirin tare da Baba Yakubu Makeri: