WASHINGTON DC —
Wannan makon shirin Kallabi zai karkata akalar shi ne akan zaben shugaban kasa a Amurka, zaben da za a gudanar da shi a ranar 5 ga watan Nuwamba, 2024, Amurkawa zasu nufi runfunan zabe domin zaben shugaban kasa karo na 60, kuma a wannan karon zaben ya dauki hankalin Mata a duk fadin duniya kasancewa ‘yar takarar Jam’iyyar Democrat Mace ce, Shirin kallabi zai tattauna akan yadda takarar Kamala Harris ta zaburar da Mata a kasashen Afrika.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5