DOMIN IYALI: Taimakekeniya Tsakanin Ma'aurata A Najeriya, Kashi Na Biyu, Oktoba 17, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a zamantakewarsu ta aure.

Saurari cikakken shirin tare da Grace Alheri Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Taimakekeniya Tsakanin Ma'aurata A Najeriya, Kashi Na Biyu, Oktoba 17, 2024