Yadda Tsarin Electoral College Yake Aiki A Zaben Amurka

  • VOA Hausa

Amurka Ta Kammala Zaben Wa’adi Na Tsakiya

A zaben shugaban kasar Amurka, ba wai samun mafi yawan kuri’u ke da muhimmanci ba, a’a, muhimmin abu shi ne lashe mafi yawan kuri’un gundumomin zabe wato Electoral College, da ko wace jiha take da gwargwadon adadin nata.

Ga yadda tsarin yake.

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda Tsarin Electoral College Yake Aiki A Zaben Amurka