KANO, NAJERIYA —
Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila ne a kan akidar wasu matasa a wasu sassa na yankin sahel, musamman a Najeriya da Nijar wadanda ke rike abubuwa masu hadari dake rikidewa su zama makaman cutar da al'umma.
Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
‘YAN KASA DA HUKUMA: Illolin Rike Abubuwa Masu Hadari Da Matasa Keyi A Yankin Sahel