Washington D.C. —
Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon, zai yi nazari ne kan takaddamar kudaden fanshon din wasu 'yan sandan Najeriya da suka yi ritaya a Najeriya.
Saurari cikakken shirin tare da Sarfilu Hashim Gumel:
Your browser doesn’t support HTML5
CIKI DA GASKIYA: Korafi Kan Kudin Fanshon Wasu 'Yan sanda Da Suka Yi Ritaya A Najeriya, Satumba 30, 2024.mp3