DANDALIN YAN JARIDA: Tattaunawa Kan Shirye Shiryen Zaben Shugaban Kasa A Ghana Da Ma Sauran Batutuwa, Satumba 29, 2024

DANDALIN YAN JARIDA: Shirin ya tattaunawa kan shirye shiryen zaben shugaban kasar Ghana da ma sauran batutuwan da su ka dauki hankali a kasar . A saurari cikakken shirin cikin sauti tare da Hamza Adam. Satumba 29, 2024

Your browser doesn’t support HTML5

DANDALIN YAN JARIDA: Tattaunawa Kan Shirye Shiryen Zaben Shugaban Kasa A Ghana Da Ma Sauran Batutuwa, Satumba 29, 2024