Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DANDALIN YAN JARIDA: Tattauna Batun Ambaliyar Ruwa Da Karancin Wutar Lantarki A Kasar Kamaru, Satumba, 22, 2024


KAMARU--Shirin Dandalin Yan Jarida a wannan makon ya duba matsalolin ambaliyar ruwa da karancin wutar lantarki a Kamaru. A saurari shirin a sauti tare da Muhammed Bashir Auwal.

DANDALIN YAN JARIDA: Ambaliyar Ruwa Da Karancin Wutar Lantarki A Kasar Kamaru, Satumba, 22, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:33 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG