MANUNIYA - Yadda 'Yan Najeriya Suke Fama Da Tsadar Rayuwa, Satumba 27, 2024

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya yi dubi ne akan yadda 'yan Najeriya suke tunkarar matsalar tsadar rayuwa da kuma abubuwan da suke faruwa a faggen siyasa a Najeriyar.

A saurari shirin tare da Isah Lawal Ikarah:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA - Yadda 'Yan Najeriya Suke Fama Da Tsadar Rayuwa, Satumba 27, 2024