BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Tashin Farashin Mai Yake Shafar Fannonin Rayuwar Al'umar Najeriya, Satumba 18, 2024.mp3

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan mako, ya duba yadda karin farashin mai yake tasiri a fannonin rayuwar al'umar Najeriya tun bayan da aka cire tallafin mai a bara.

Saurari cikakken shirin tare da Murtala Faruk Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Tashin Farashin Mai Yake Shafar Fannonin Rayuwar Al'umar Najeriya, Satumba 18, 2024.mp3