ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Rashin Takardar Zama Ke Sanadiyar Mutuwar Auren Nesa

  • VOA Hausa

Ramatu Garba

Shirin Allah Daya Gari Bambam na wannan makon ya gano yadda zargin aure don samun takardar zaman turai ya sa matan afrika da dama na gujewa auren yan’uwansu yan Afirka

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Yadda Rashin Takardar Zama Ke Sanadiyar Mutuwar Auren Nesa