TSAKA MAI WUYA: Zuwan Karamin Ministan Tsaro Da Manyan Jami’an Sojin Najeriya Sokoto Don Yakar ‘Yan bindiga, Satumba 10, 2024

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya tattauna ne kan kurar da ta biyo bayan zuwan Karamin Ministan Tsaro Bello Matawalle da wasu manyan jami'an sojin Najeriya jihar Sokoto don yakar 'yan bindiga inda rahotanni ke cewa tuni tawagar manyan jami'an gwamnatin ta fice daga jihar.

A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Zuwan Karamin Ministan Tsaro Da Manyan Jami’an Sojin Najeriya Sokoto Don Yakar ‘Yan bindiga, Satumba 10, 2024.mp3