LAFIYA UWAR JIKI: Kalubalen Da Asibitin Gundumar Mayayi A Nijar Ke Fuskanta, Satumba 5, 2024

Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya leka janhuriyar Nijar don jin irin kalubalen da asibitin gundumar Mayayi ke fuskanta na karancin jini a bankin jini na asibitin musamman a wannan yanayi na damina da mata masu juna biyu da kananan yara ke fuskatar rashin lafiya dake da bukatar karin jini.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Kalubalen Da Asibitin Gundumar Mayayi A Nijar Ke Fuskanta